Hausa Songs

Umar MB – Sabuwar Duniya

Sponsored Links

Umar MB – Sabuwar Duniya Mp3 Download

Umar MB ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Sabuwar Duniya” itama wannan waka tana daya daga cikin sabon album dinsa mai suna “Gajimare Ep” na wannan shekara ta 2020.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Umar MB – Sabuwar Duniya Mp3 Download domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Umar MB – Sabuwar Duniya Mp3 Download

Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

hausadrop

Aminu B Yusuf, Editor in Chief at HausaDrop.Com

Leave a Reply

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button