Tsohuwar Matar Adam A Zango ta bayyana wani sirri daya kawo rikici tsakaninta dashi yanzu

Wai shin har yanzu Amina Uba Hassan, wacce aka fi sani da Amina Rani, tana son Adam A. Zango? A wannan hirar da akayi da ita, jarumar kuma mawakiya ta fede biri har wutsiya game da abin da yake tsakaninta da tsohon mijin nata. Ta kuma bayyana yadda kasancewa matar Adam A. Zango ta dan jawo mata koma-baya a sanaarta ta wasan Hausa.

Uba Hassan itace matar jarumin fina finan kannywood ta farko wadda ita ya fara aura wadda kuma ta haifa mishi bababn danshi wanda yasa mishi sunan sarkin Kannywood Wato Ali Nuhu, Daga bisani sai auren nasu ya mutu sannan kuma ya auri wata wadda ba a kasar nan takeba ita, sannan Amina Uba Hassan ta kasance tana waka kafin aurensu

A Hirar da akayi da ita ta fadi abubuwa da dama masu daukar hankali hakance tasa mukace mu kawo muku wannan hirar domin ku kalla kai tsaye
Watch

Fatan kunji dadin kasancewa a cikin wannan shafin namu mun gode sosai fatan kuma zaku cigaba da ziyartar wannan shafin na HausaDrop.Com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button