Tofah Saida Komai ya Lafa Sannan Kuma Babuyale Ya tono wata Maganar

Aci gaba da Rikicin baba tambaya wanda ya jawo Matukar cece kuce a Masana’antar Kannywood.

Wanda jaruman Kannywood Sukaita maida martani ga naziru sarkin waka kan maganar sa ta cewa ana lalata da mata kafin a sasu acikin fim.

Shi kuwa Musbahu m Ahmad wanda yaya ne ga mawaki naziru sarkin waka, ya fito ya bayyana cewa abinda akaima hajiya tambaya ba’a kyauta ba.

kasancewar koba komai mama tambaya Kaka ce a wannan Masana’anta amma kai tsaye an fito an karyatata hakan ba dai dai bane.

Sai jiya kungiyar matan Kannywood suka fitar da wata takarda wacce take dauke da gargadin cewa idan naziru bai janye Maganar saba nan da kwana uku to zasu makashi a gaban kotun musulunci.

Shi kuwa Babulaye saida komai ya lafa sannan nasa martanin, ga Cikakken vedion da yayi magana nan a kasa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button