Hausa Songs

Umar M Shareef – Musty Hassana

Sponsored Links

Umar M Shareef – Musty Hassana (Official Audio) 2017

Mawaki Umar M Shareef ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Musta Hassana” itama wannan waka tana daya daga cikin sabon album dinsa mai suna “Masoya Ep” na shekara ta 2017.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Umar M Shareef – Musty Hassana Mp3 Download dake kasan wannan rubutun domin sauke wakar acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Umar M Shareef – Musty Hassana Mp3 Download

hausadrop

Aminu B Yusuf, Editor in Chief at HausaDrop.Com

Leave a Reply

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button