Hausa Songs

Sadiq Saleh – Idan So Cuta Ne Ft. Murja Baba

Sponsored Links

Sadiq Saleh – Idan So Cuta Ne Ft. Murja Baba (Official Audio) 2022

Sadiq Saleh ya kara sakin wata sabuwar wakar sa ta soyayya mai suna “Idan So Cuta Ne” dashi da Murja Baba itama wannan waka tayi dadi ba laifi.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Sadiq Saleh – Idan So Cuta Ne Ft. Murja Baba Mp3 Download domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Sadiq Saleh – Idan So Cuta Ne Ft. Murja Baba

Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

hausadrop

Aminu B Yusuf, Editor in Chief at HausaDrop.Com

Leave a Reply

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button