Shagalin bikin birthday na fatima Ali nuhu

Anyi wani Shagalin biki birthday na fatima Yar gidan sarkin Ali nuhu
Fatima ta kasance mace Mai kananan shekaru aduniya
Hakq zalika data daga cikin Yan Mata da ake fatan zasu maye gurbin iyayen su a kannywood nan gaba kadan
Babban abin birgewa yadda Fatima Ali nuhu take sakin kananun video