Qalu Innalillahi; Rungumar Juna Kafin Aure Tsabar Iskanci Videon Yadda Abubakar Mai Shadda da Hasana Muhammed Suke….

Tir’kashi; Jaruman Kannywood Sun bada Kunya Domin Kuwa Wani Gajeren Video Yajan Wo CeCe kuce Akan Yadda Suke Rungumar Juna da Sunan Dau’kar Hoto.

Ansaki Wasu Hotuna da Kuma Bidiyo’Yi Na Babban Jarumin Kannywood Abubakar Mai Shadda Tareda Amaryar Sa Hasana Muhammed.

Abubakar Mai Shadda Yasamu Magan’Ganu A Wajen Jama’a Akan Abun’da Sukayi Bai Dace Ba.

Shin Abun da Abubakar Mai Shadda Tareda Amaryar Sa Hasana Muhammed Abun’da Sukayi Sunyi Dai dai Tabbas Hakan Bai Dace ba saboda Bata Zama Matar Saba.

Muna Rokon Allah Uban’giji Subuhanahu Wata Ya Kara Ganar Damu gaskiya San’Nan Kuma Ya Shir’yar da Masu Aikata Hakan.

Mun Gode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button