Nura M Inuwa – Sani Hamisu

Download song Nura M Inuwa – Sani Hamisu Mp3 Audio

Shahararren mawakin hausa Nura M Inuwa ya fitar da sabuwa waka a yau ranar Assabar ranar sallah babba.

Related Articles

Nura M. Inuwa ya fitar da sabuwa waka mai suna “Sani Hamisu” wanda babban mutum ne da yayiwa kirari.

Sani Hamisu mutum ne da yake da kokari da himma sosai a wajen alummarsa kamar yadda zakuji a cikin wannan wakar.


Nura M Inuwa – Sani Hamisu Mp3 Download

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button