Meyafaru da Nafisa Abdullahi bayan ta fice daga ((Labarina)) Hamisu Breaker………………..

Bayan daukar tsawon lokaci Ana gudanar da Shirin labarina season tare da nafisa Abdullahi wacca akafi sani da sumayya acikin Shirin
A yanzu haka an wayi gari baba sumayya a cikin wannan mashahurin Shirin na labarina season
Amma Kuma wasu suna ganin akwai lauke a cikin Nadi
Domin kuwa sanin kowa ne ruwa baya tsami a banza
Hakq kawai nafisa Abdullahi bazata give daga cikin Shirin labarina season ba
Ba tare da tanada wani kwakkwaran dalilin yin hakan ba a rayuwarta ta kannywood