Maryam Yahaya ta sake sakin wasu sababbin video a shafin tik tok

Maryam Yahaya tana Kara samun goyon vayan jama,a a shafin ta na tik tok
Da min kuwa a kowane lokaci tayi posting a wannan shafin Bata na tik tok
Zakaga dubban mutane be zasu kalli video ta hakq zalika wasu su tura wani guri inda a hannu gida wasu su sauke shi a cikin wayar su.
Wannan ne ya vawa Maryam yahaya damar sakin sababbin video a kowane lokaci a shafin ta na tik tok da Instagram