Mahaifiyar Wanda Yayi Hanifa Kisan Gilla tayi mummunan Addu,a Akan sa

Yanzu yanzu mukayi arba da wani sabon video Mai dauke da ban tausayi dakuma ban mamaki
Mahaifiyar Wanda tayiwa karamar yarinya hanifa Kisan Gilla tayi Masa mummunan Addu,a
Hakq zalika ta bayyana cewa batada hannu Akan abinda danta ya aikata
Babban abin tausayi shine yadda tsoro da fargaba ya Sanya iyayen Wanda tayiwa karamar yarinya hanifa Kisan Gilla barin gidan su a jahar Kano
Mina fatan allh ya kara bawa Jami,an tsaro dama da Kuma karfin bincike da Kuma zakulo duk wasu masu laifi a ko Ina a fadin arewacin Nigeria baki daya
Source: HausaBlogng