Hausa Songs
Lilin Baba – Yarinya
Sponsored Links
Lilin Baba – Yarinya (Official Audio) 2022
Lili Baba ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Yarinya” itama wannan waka tana daya daga cikin sabon album dinsa mai suna “Tauraro EP” na wannan shekara ta 2022.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Lilin Baba – Yarinya Mp3 Download domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.
Lilin Baba – Yarinya Mp3 Download
Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.