Karƃi Tallafin Naira Dubu Ashirin Daga AA Zaura N20,000

Tallafin na naira N20,000 ga Ɗalibai za’a yi shi ne kawai ga ‘yan Jihar Kano ta ƙarƙashin jarumi kuma mai kishin al’umma wato Abdussalam Abdulkarim Zaura (AA Zaura).

Idan kana daga cikin ‘yan asalin jihar kano kada kayi ƙasa a gwiwa wajen cike wannan abun alkhairi, domin tallafin za’a iya cikeshi a duk inda kake a faƌin duniya duba da yadda aka nuna ƙwarewa ta zamani, ma’ana za’a cike ne ta shafin yanar gizo-gizo.

His Excellency AA Zaura Foundation, zai tallafawa adadin mutane dubu goma 10,000 ‘yan asalin jihar Kano wanda adadin kuƌin yakai milliyan ƌadri biyu (200,000,000.00).

Ana buƙatar wannan abubuwa kamar haka:

1.Marit based

2.Need-based 

3.Gender-based

4.Institution type

5.Geographical Location

Wanda duk yake da sha’awar cikewa zai shiga wannan portal da aka tanadar domin samun tallafin a kan lokaci, domin yin apply sai abi wannan link: Apply Now

Domin ƙarin bayani a tuntuƃi wannan lambar waya (+2348093339991) ko kuma a tura saƙon Email ta support@aazaura.org.ng

Saƙo daga:

Team Zaura Project

4th January, 2022

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button