Kannywood

Shin kun san jaruman masana’antar kannywood mata wanda aka koresu daga masana’antar

Shin kun san jaruman masana'antar kannywood mata wanda aka koresu daga masana'antar

kamar yadda kuka sana akwai jaruam mata a cikin masana’antar kannywood wanda suke aikata abubuwan da zasu janyowa kansu abin cece-kuce da kuma bata sunan masana’antar ta kannywood.

Tashar Gaskiya24 Tv dake kan manhajar Youtube ya wallafa wata bidiyo kan wasu jarumai mata na masana’antar kannywood wanda aka koresu, a cikin bidiyon zakuga yadda yake bayanun jaruman daya bayan daya amma da alamu jaruman bana wannan zamanin bane.

Idan kukayi duba ga jaruman zakuga tsofaffin jaruman wanda sukayi sharafinsu a shekarun da suka shude, domin kuwa da kowane mai kallon shirin fina-finan yanzu bane zai san wadannan jaruman ba sabida dukkan su tsofaffin fuskoki ne.

Koma daibwani laifi wadannan jaruman sukayi aka koresu daga masana’antar ta kannywood zakuji a cikin bidiyon da zakugani a kasa, wanda tashar Gaskiya24 Tv ta wallafa.

Ga bidiyon nan sai ku kalla domin kusan jaruman da aka kora a masana’antar ta kannywood.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button