Kannywood
Sabon bidiyoń Maryam Yahaya bayan da ta samu lafiya

Dukkan yabo da jinjina hadi da godiya ta tanbata ga Allah Wanda yake bawa duk wani Dan Adam lafiya.
Maryam Yahaya ta data damun lafiya fiye da tunanin duk wani Mai tunani.
Wannan ne babban dalilinda yasa Maryam Yahaya ta fara sakin wasu sababbin video a shafin ta na TikTok da Instagram.
Muna kara rokon Allah da yabata lafiya ya Kuma karawa dukkan musulman duniya baki daya lafiya.
Kalla bidiyon a kasa: