Jerin Mashahuran Mutane 25 Da Jahar Kano Ta Rasa Daga 2010 Zuwa Yanzu

Jihar kano ta rasa mashahuran mutane wadanda suka taka muhimmiyar rawa wajan kafawa tareda bunkasa wannan jiha mai dunbun tarihi da albarka kama daga sha’anin addinin muslinci, siysa, kasuwanci, sha’anin mulki, sarauta da dai sauransu.
Jerin sunayen shine kamar haka:
1. Alh Abubakar Rimi (2010)
2. Alh Mudi Spikin (2013)
3. HRH Alh Ado Bayero (2014)
4. Galadima Tijjani Hashim (2014)
5. Sheikh Aminuddeen (2015)
6. Alh Lili Gabari (2016)
7. AVM Muktari Mohammed (2017)
8. Alh Yusuf Maitama Sule (2017)
9. Malam Inuwa Dutse (2017)
10. Khalifa Sheikh Isyaka Rabiu (2018)
11. AVM Hamza Abdullahi (2019)
12. Alh Habibu Gwarzo (2020)
13. Prof. Ibrahim Ayagi (2020)
14. Prof Balarabe Maikaba (2020)
15. Alh Aliyu Daneji (2020)
16. Haj. Maryam Ado Bayero (2021)
17. Dr. Maikano A. Rabiu (2021)
18. Dr. Junaidu Mohammed (2021)
19. Alh Sani Dangote (2021)
20. Sarkin Bai Muktar Adnan (2021)
21. Malam Ado Gwaram (2021)
22. Alh Sani Buhari Daura (2021)
23. Dr. Datti Ahmed (2021)
24. Alh Bashir Othman Tofa (2022)
25. Sheikh Dr. Ahmad Bamba (2022).
Wadannan Sune Mashahuran Mutane 25 Da Jahar Kano Ta Rasa Daga 2010 Zuwa Yanzu.