Inna lillahi wa’inna ilahi rajiun Allah ya yiwa Hauwa Abdullahi Shehu

Inna lillahi wa’inna ilahi rajiun Allah ya yiwa Hauwa Abdullahi Shehu wacce akafi kiranta da suna Ummi rauwa a lokacin da ake hada-hadar aurenta ita da angonta.

Bayan an saka ranar daurin auren na Hauwa Abdullahi shehu wacce akafi kairanta da suna Ummi a ranar 5 ga watan Fabrairu na shekarar 2022 amma sai rai ya yi halinsa wato lokacinta ya yi na zuwa ga Mahalacci.

Hausa Drop muna mika addu’ar Allah ya jikin Hauwa Abdullahi shehu, Ummi Allah ya yi mata rahama yasa ta huta shi kuma wanda zai aureta da iyayenta Allah ya basu hakuri da juriya.

Labarin ya taba al’ummar da dama musammam a shafukan sada zumunta, inda aka dinga yi mata addu’a Allaha ya jikan ya kuma yi mata rahma.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button