Har zuwa yanzu Maryam Yahaya tana cigaba da karbar suka Saka makon rashin hakuri da jarumar take dashi.

Fitacciyar jaruma a masana’antar kannywood Maryam Yahaya wadda tasha fama da matsananciyar rashin lafiya ta kasa hakuri da shawarar da masoyanta suka bata a game da rashin lafiyar da take fama da ita akan.

Masoyan jarumar sun bata shawara a kwanan baya kan cewar ta dena wallafa hotunan ta har sai ta gama samun lafiya, Inda wasu daga cikin abokan harkar nata suka bata wannan shawara sai gashi ta dawo tamkar ba ita sukai ma fadan dena dora hotuna ba. Sakin wasu sabbin hotunan sun sake jawo mata cece kuce.

Inda da yawan masoyanta suka nuna rashin jin dadin su ga wanan hotuna wasu kuma suna cewa tayi daidai. Sai dai jarumar ta saka wasu wakoki na habaici wanda har zuwa yanzu ba’a san da suwa take ba.

Source: HausaDailyNews.Com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button