Hausa Songs
Hairat Abdullahi – Masoyi
Sponsored Links
Hairat Abdullahi – Masoyi Mp3 Download
Mawakiya Hairat Abdullahi ta saki wata sabuwar wakar ta mai suna “Masoyi” itama wannan waka tana daya daga cikin wakokin sabon album dinta mai suna “Da Raina Ep” na wannan shekara ta 2023.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Hairat Abdullahi – Masoyi Mp3 Download domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.
Hairat Abdullahi – Masoyi Mp3 Download
Kasance da HausaDrop.com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.