Giyar kudi yana Dibanka Naziru Sarkin Waka – Fati Slow

yanzu yanzu fati slow tsohuwar jaruma a masanaantar fina finan Kannywood ta magantu sosai gameda lamarin rikicin manyan jaruman Kannywood inda suke Zargin naziru sarkin waka da yimasu kazafi da bata suna.

lamarin ya biyo bayan hira da Tsohuwar jaruma ladi cima wadda ta bayyana cewa tun da take sanaar film bata tabayin aiki an bata naira dubu hamsin ba saka makon hakane yasa rikici ya barke a tsakanin manyan jaruman Kannywood.

bayan alinuhu da falalu a dorayi suka bayyamawa bbc hausa cewar maganar ladi cima duk zuki ta mallene domin sun karyata lamarin inda sukace sam sam ba gaskiya bane

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button