Fateemah Hussain, Sabuwar Jarumar Kannywood.

Masana’antar shirya fina-finan Kannywood ta fito da wasu sabbin Jaruman Kannywood a kwanakin nan.

Jaruma Fateemah Hussain ta shigo kannywood armashi da kwarewa.

Fateemah Hussain kyakkyawar budurwa ce daga jihar kano, ta shiga masana’antar shirya fina-finan Kannywood ne da nufin nuna kwarewarta da kyawawan halaye.

Wannan labarin na fatima yana  magana akan sabuwar Jarumar Kannywood, Fateemah Hussain da sabbin hotunanta da ke yawo a shafukan sada zumunta a kwanakin nan.

Jaruma Fateemah Hussain  musulma ce kuma an haifeta a jihar Kano, ta yi karatun firamare da sakandare duk jihar Kano.

Fateemah ta samu sha’awar Acting tun tana shekara 10, tana sha’awar kallon fina-finan Kannywood musamman lokacin da jaruma Rahama Sadau take taka rawa sosai.

Yanzu burinta ya zama gaskiya,

Fateemah ba ta dogara da Kannywood kawai ba, tana da sana’a a hannunta kafin ta shiga Kannywood

kuci gaba da kasance da HausaDrop💧

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button