Education

Hukumar Jamb ta Sanya Ranar Rufe Sayar da PIN 2022

Hukumar Jamb ta Sanya Ranar Rufe Sayar da PIN 2022

Hukumar Jamb 2022 ta sanar da ranar da za’a rufe sayar da Jamb PIN duba da irin lokacin da aka bayar wanda har kara laokacin akayi domin asami adadin daliban da ake da bukata.

Sanarwar tafito ne daga official website na hukumar domin sanar da wadanda basuyi rijistar ba akan lokaci, domin sun hanzarta kafin a rufe.

Hukumar ta sanar da 26/03/2022 a matsayin ranar da za’a tasayar da sayar da JAMB/DE dukkan fadin kasarnan, wanda hakan zai bada dama domin shiryawa zaaman zana jarrabawar ta JAMB ta shekarar 2022.

Babban darakta a kamfanin arewatalent.com ya shawarci dalibai da su zage dantse wajen zana jarrabawar kuma su guji halin bera a yayin  zana jarrabwar saboda akwai na urori masu gani har hanji a duk inda ake zana jarrabawar.

Darakatan ya kara dacewa yanzu lokaci ne da ake da kimiyya da fasaha a tafin hannu wajibine duk dalibi ya amfani wannan fasaha ta yanzu inda za’a iya karatu da wayar hannu da kuma sauran bincike da zai taimakawa karatun dalibai na wannan zamani.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button