Cizochizo Germany yashiga hannun Fati slow A Rikicin Sadiya Haruna da Teema Makamashi

Advertisement

Duk mai karatun da yake bibiyar kafar sada zumunta zaiga yadda Rikici ya faru Tsakanin Jarumar kannywood Teemah Makamashi da Sadiya Haruna a kwanakin nan.

Tsohuwar jarumar kannywood Fati slow tashiga cikin Rigimar inda ta karyata chizo one Germany tare da cemai Shi munafiki ne Kuma shima Yana daya daga cikin masu hada Teemah Makamashi da Sadiya Haruna fada.

Related Articles

Fatee slow ta bayyana cewar chizo Yana danganta Rigimar Dake tsakaninTeemah Makamashi da Sadiya Haruna izuwa Kan tsohon jarumin kannywood Isa A Isa Kan abinda ya faru Tsakanin sa da Sadiya Haruna a shekarun baya dasuka wuce.

Ga Bidiyon.

Source: HausaDailyNews

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button