Bello Yabo! Yana Cewa Buhari Jahiline Bashida Ilimin Addini Dana Boko

Fitaccen malamin addinin musulunci mai suna bello yabo yayiwa shugan kasar nigeria wankin babban bargo inda yake fayyace buhari ciki da waje inda malam yake shiga daban da inda yake fita.

shin Menene raayin gameda Sheick bello yabo? sannan ku dannan link na kasa domin kallon cikakken videon yadda Bello Yabo yake sakin zancewa shugaban kasa muhammdu buhari.

Source: Myhealth

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button