Hausa Songs
Ali Jita – Hajara (Official Audio) 2021
Sponsored Links
Shahararren mawakin soyayyar nan na masana’antar kannywood wato Ali Jita ya sake sakin sabuwar wakarsa mai suna “Hajara”.
Zaka iya sauraran wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke wannan waka a cikin wayarka.