Hausa Songs

Abdul DMG Agender – In Babu Ke

Sponsored Links

Abdul DMG Agender – In Babu Ke Mp3 Download

Matashin mawakin hausa wato Abdul DMG Agender ya saki wata sabuwar wakar sa ta soyayya mai suna “In Babu Ke” tare da Zubi Mu’azu itama wannan waka gaskiya tayi matukar dadi.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Abdul DMG Agender – In Babu Ke Mp3 Download domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Abdul DMG Agender – In Babu Ke Mp3 Download

Kasance da HausaDrop.com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

hausadrop

Aminu B Yusuf, Editor in Chief at HausaDrop.Com

Leave a Reply

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button