Hausa Songs
Abdul D One – Jagaba Rasulallah
Sponsored Links
Abdul D One ya saki sabuwar wakarsa ta yabon Manzon Allah (S.A.W) mai taken suna “Jagaba Rasulallah“. Wannan waka na tabbata zata nishadantar da masoya wannan fitaccen mawaki saboda tayi dadi yanda yakamata.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Jagaba Rasulallah – Mp3 Download domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.
Jagaba Rasulallah – Mp3 Download
Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa kai har ma dana naija music dan samun farin ciki a rayuwa.