Hausa Songs

A A Zico – MAJNUNUN SO (Official Audio) 2021

Sponsored Links

Babban mawakin nan mai yin wakokin soyayya na hausa wanda akafi sani da A A Zico yakara sakin sabuwar wakarsa mai taken suna “MAJNUNUN SO“. Gaskiya zanso masoya wannan mawaki suji wannan waka saboda tayi dadi sosai.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Download Here domin sauke wannan waka acikin wayarka ta Android cikin sauki.

hausadrop

Aminu B Yusuf, Editor in Chief at HausaDrop.Com

Leave a Reply

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button