Hausa Songs

Umar M Shareef – Yar Karya

Sponsored Links

Umar M Shareef – Yar Karya (Official Audio) 2017

Mawaki Umar M Shareef ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Yar Karya” itama wannan waka tana daya daga cikin sabon album dinsa mai suna “Masoya Ep” na shekara ta 2017.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Umar M Shareef – Yar Karya Mp3 Download dake kasan wannan rubutun domin sauke wakar acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Related Articles
Umar M Shareef – Yar Karya Mp3 Download

hausadrop

Aminu B Yusuf, Editor in Chief at HausaDrop.Com

Leave a Reply

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button