Kannywood

Yanzu-yanzu An Daura Auren Jarumar Kannywood (Maryam Babban Yaro) Alhandulillah Yarinyar Zango ta…

Yanzu-yanzu An Daura Auren Jarumar Kannywood (Maryam Babban Yaro) Alhandulillah Yarinyar Jarumi Adam A Zango tayi Auri.

Alhandulillah Yanzu Muke Samun Labarin Auren Jarumar Kannywood Maryam Gidado Wadda tana Daya Daga Cikin Manyan Jaruman Kannywood da Suka taka Rawar a Gani a Lokacin Baya.

 

Masha allah Jama’a Dadama Sun Yi Matukar Taya Wannan Jaruma Farin Ciki da Kuma Fatan Alkairi Akan Allah Yabasu Zaman Lafiyya Akan Rayuwar Auren Su Amin.

Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma labaran kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button