Kannywood
Toffa Babbar Magana; Haba Rahama Sadau Wannan Bai Dace Ba Wai Ina Manyan Kannywood Ne Yanzu…

Toffa Babbar Magana; Haba Rahama Sadau Wannan Bai Dace Ba Wai Ina Manyan Kannywood Ne Yanzu Dai Jaruma Rahama Sadau Tajawo Magana Akan Wata Shiga Datayi.
Wasu Kayada Jaruma Rahama Sadau Tasa Wanda Suka matse Mata Jikin ta Tabbas Jama’a Sunyi CA Akan Wannan Lamari.
Inda kowa Ke Toffa Albarkacin Bakin Sa Akan Wannan Lamari Tabbas Hakan Dai Bai dace ba Domin Kuwa ba Girman ta bane.

Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma labaran kannywood dan samun nishadi a rayuwa.