Kannywood

Tofa! Idan karya nayiwa ‘yan fim a kaini kotu nima a ratayeni Dr. Idris yadau zafi akan yan film

Tashar Duniyar Kannywood ta rawaito cewa Tofa! Idan karya nayiwa ‘yan fim a kaini kotu nima a ratayeni Dr. Idris yadau zafi akan yan film.

Har yanxu dai rigima ba ta kare ba tsakanin Dr. Idris da jaruman masana’antar kannywood wanda yanzu haka wata maganar takara bullowa.

 

Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma labaran kannywood domin samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button