Kannywood
Martanin Adam A. Zango Ga Dr. Idris Bauchi

Fitaccen jarumi a masana’antar kannywood kuma wanda mutane sukafi sani da Adam A. Zango ya mayar da martani shima ga Dr. Idris Bauchi a rana irin ta yau wato ranar Asabar.
A yayin da yayi maganganu kausasa duk da cewa wasu daga cikin jaruman masana’antar sunyi nasu, toh gashi da magana sai dada girma take.
Watch Now
Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood domin samun nishadi a rayuwa.