Kannywood
Marin da aka yi min a Izzar So ya tsaya min a rai – Yar aikin gidan Matawalle

Jarumar shirin Izzar So Bilkisu Adam, ɗaya daga ƴan aikin gidan Matawalle a shirin, ta ce marin da ta sha a Film ɗin ya tsaya mata a rai.
Jarumar ta bayyana yadda Hajiya Nafisa da Hajiya Sara suka galla mata mari yayin da ake ɗaukar shirin.
Ga cikakkiyar tattaunawarta da Freedom Radio.
Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma labaran kannywood domin samun nishadi a rayuwa.