Kannywood

Innanillahi Wa’inna Ilaihir Raja’un Wuta Ta Kama Motar Dr. Aminu S Bono

Fitaccen Director na masana’antar Kannywood wato Aminu S Bono wuta ta kama motarsa akan hanya. Innanillahi Wa’inna Ilaihir Raja’un Allah ya mayar da alkhairi.

Mutane da dama wadanda suke cikin wannan masana’anta ta kannwood suna ta yi mai bangajiya Allah ya mayar alkhairi.

 

Kasance da HausaDrop.Com samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood domin samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button