Album/EP

Hairat Abdullahi – Da Raina Ep (Full Tracks) 2023

Sponsored Links

Hairat Abdullahi – Da Raina Ep (Full Tracks) 2023

Mawakiya Hairat Abdullahi ta saki wani sabon album dinta mai suna “Da Raina Ep” na wannan shekara ta 2023.

Kuma wannan album mai suna Da Raina Ep yana dauke da wakoki na soyayya masu ratsa zuciya har guda 6 wanda sune kamar haka:

  1. Lafazina
  2. Taurarona
  3. Da Raina (I Love You)
  4. Masoyi
  5. Saurayina Ft. Lsvee

Kasance da HausaDrop.com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

hausadrop

Aminu B Yusuf, Editor in Chief at HausaDrop.Com

Leave a Reply

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button