Hausa Videos

(AUDIO + VIDEO): Ado Gwanja – Naji Dadi 2021

Sponsored Links

Babban mawakin nan na kannywood wanda ya shahara wajen yiwa mata waka da kuma wakokin gidan biki wato Ado Gwanja yakara sakin sabuwar wakarsa mai suna “Naji Dadi”.

Gaskiya zanso maza da mata su kalli wannan waka ta wannan babban mawakin na kannywood saboda yabada wani irin salo na daban mamaki.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Download Here domin sauke wannan waka a wayarka ta Android cikin sauki.

DOWNLOAD HERE

https://www.youtube.com/watch?v=IBc86NTri2w

hausadrop

Aminu B Yusuf, Editor in Chief at HausaDrop.Com

Leave a Reply

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button