Education

AN SAKI SAKAMAKON JARRABAWAR NECO 2021

Hukumar shirya jarrabawar Neco (National Examination Council) ta saki sakamakon jarrabawar internal Neco na shekarar 2021 a yau juma’a.

HausaDrop zata kawo muku cikakken bayani gameda nasar da aka samu na wannan jarrabawa da aka dage ana sauraron mahukuntan neco da su saki.

 

Hukumar ta neco ta bayyana a wata takarda da fitarwa dukkan jamianta cewar a yau ne zata saki sakamakon da misalign karfe 3:00 na yamma hakana kuma hukumar ta sanya a shafinta na sada zumunta wati Instagram inda takara tabbatar da hakan.

An dauki dogon lokaci dalibai wadanda suka zauna wannan jarrabawar na jiran ganin lokacin da hukumar zata saki wannan sakamako domin samun damar cigaba da karatu izuwa mataki nagaba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button