Rungumar da akayiwa tsohuwar matar sani Danja Mansurah isah ya janyo cece kuce

Wani hoton daya daga cikin tsohuwar jarumar masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood kenan Mansurah isah kuma tsohuwar matar sani musa Danja.

Wani hoton Mansurah isah kenan data wallafasa a shafinta na Instagram tana fadin cewar tayi kewar wannan yan uwan nata wanda ta ziyarcesu a garin naija.

Haka zalika zakuga wani faifan bidiyon da jaruma Mansurah isah take bayani akan irin kalubalen datake fuskanta bayan rabuwarta da sani musa Danja dakuma irin kalubalen da zawara suke fuskanta a wajan mutanen gari.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna HausaDrop.Com domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button