Innalillahi wa inna ilaihi raji’un: Allah ya yiwa Bashir Tofa rasuwa daya daga cikin dattawan Arewacin Nigeria..

Allah ya yi wa Alhaji bashir Othman tofa rasuwa tsohon dan takarar shugabancin najeriya a tutar jam’iyyar NRC sannan kuma daya daga cikin fitattun dattawa a Arewacin kasar najeriya.

Alhaji bashir tofa ya rasu ne a asubahin ranar Litinin yana da shekara 74 a duniya bayan yayi fama da gajeriwar rashin lafiya kamar yadda muka sami Rahotani.

Lokacin daza ai’mar jana’iza da kuma gurin za’a sanar nan bada jima waba kamar yadda shafin labari24 ta rawaito akan shafin ta na sada zumun ta ta yanar gizo gizo.

Muna addu’a Allah ya jikan sa da rahama Allah ya gafar tamasa muku idan tamu tazo Allah ya kyau tata karshan mu baki daya mungode sosai da ziyara zuwa wannan shafin namu.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button