Dambarwa Kan Jarumar Da Zata Maye Gurbin Sumayya A Labarina Series

Tuni dai mutane da dama ake ta cece kuce akan wata jarumar ce ta dace ta fito ta maye gurbin Jaruma Nafisat Abdullahi a shirin LABARINA.

Haka dai mutane suka dinga bayyana ra’ayoyin su daban-daban.

Shin ku wa kuke ganin tafi dacewa ta maye gurbin Sumayya a cikin shirin Labarina din?

Zaku iya kallon cikakken bidiyon anan.


Follow Hausadrop On Facebook

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button