Hukumar tsaro ta kasar waje ta kama wata jarumar kannywood mai suna hannatu bashir bisa zargin ta da wata cuta..

labari dadumi duminsa wata jarumar kannywood mai suna hannatu bashir ya wallafa wani faifan bidiyo nata wanda ya gir giza jaruman kannywood.

Hannatu bashir acikin bidiyan da Allah yanufe ta wallafa fashi akan shafin ta na sada zumun ta yanu na cewa tana kasar waje kuma a candin ma ta wani hali.

Kamar yadda jarumar ta nemi addu’a masoyan ta baki da akan abun da yake damun hukumar tsaro ta tare jaruma hannatu bashir sabo da tana da covid 19.

Kamar yadda ta wallafa acikin wannan faifan bidiyo da muke dau ke dashi a wannan lokacin zaku iya kallan wannan bidiyan kamar haka anan kasa kadan..


Follow Hausadrop On Facebook

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button