Za’a fara haska wani sabon shirin fim wanda ake koyar da yadda ake jima’i a hausa

Wannan fim Din kwata-kwata baikamata ace ayi shi Ba sabida babu Wani ilmantarwa a cikin sa sai dai barna mai yawa a ciki.

An saki tallan wani fim wanda Mata suke koyar da yanda ake Jima’i a Hausa fim din mai suna “Makaranta”, Inda a cikin fim din banda rashin kunya da nuna lalata babu abin da ake yi.

Sannan kuma bai jamata ace hukumar tace fina-finai ta amince da haska wannan fim din ba, domin za’a lalata rayuwar mutane da yawa.

Ga kadan daga cikin fim din domin ku kalla.


Follow Hausadrop On Facebook

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button