Yadda jaruma Fauziyya mai kyau ta gudanar da bikin murnar zagayowar ranar haihuwarta “Happy Birthday”

Yadda jaruma Fauziyya mai kyau ta gudanar da bikin murnar zagayowar ranar haihuwarta "Happy Birthday"

Kamar dai yadda kuka sani jaruman masana’antar kannywood sukan gudanar bukukuwan murnar zagayowar ranar haihuwar su musamman ma jarumai mata sunfi yawan gudanar da wannan bikin.

Sai a yau kuma mukaci karo da wata bidiyon jarumar masana’antar kannywood, Fauiyya mai kyau, inda take gudanar da bikin murnar zagayowar ranar haihuwar ta tare da wasu abokananta mata suna tayata wannan shagalin bikin.

A cikin bidiyon shagalin bikin nata zakuga yadda jarumai mata suke rakashewa suna caskalewa, a cikin wadannan jaruman zakuga har da tsofaffin jarumai wanda sukayi tashe a shekarun baya da suka gabata.

Jaruma Mansurah isah, jaruma Sadiya gyale da jaruma Sameerah ahmad, sune tsofaffin jaruman da suka taya Fauziyya mai kyau murnar zagayowar ranar haihuwarta wanda a turance ake kira da “Happy Birthday”.

Ku kalli wannan bidiyon domin kuga yadda suka gudanar da shagalin bikin.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button