Videon da Ummi Rahab ta saka na Mahaifiyarta ya jawo tashin hankalin Al’umma sosai

Jarumar masana’antar kannywood wato Ummi Rahab ta saki video wanda yake dauke da alamar tambaya, wanda yanzu haka zamu nuna muku wannan video, mun samu wannan video a babbar tashar nan ta youtube channel mai suna SAI DA KAI TV wanda ita wannan youtube channel tana yawon kawo abubuwa akan abinda ya danganci labaran kannywood.
Watch Now
Kasance da HausaDrop.Com domin samun wakokin hausa da naija music da dai abubuwan da suka shafi labaran kannywood, zaku iya danna subscribe sannan kudanna alamar kararrawa domin samun sabon labari akan lokaci.