Rayya Jarumar Kwana Casa’in Ta Wallafa Hotunan Tsiraici a Shafin Sada Zumunta

Da yawa daga masu sukarta na alaƙanta abin da ta yi rashin dacewa da shigar Musulmi ko kuma Hausawa, abin da ya jawo Rahama Sadau tasa aka dunga kalaman ɓatanci ga addinin Musulunci.

Hotunan da ta tauraruwar ta saka sun ja hankalin masu bibiyarta da kuma masu amfani da Shafin sada zumunta musamman daga arewacin Najeriya.

Duk da wasu na caccakar jarumar game da hotunan da ta wallafa, wasu kuma kare ta suka yi.

Da yawa suna nuna sha’awarsu da hotunan, yayin da wasu kuma suke nuna rashin dacewar hotunan a kafafen sada sumunta.

Bayan cece kuce da ya farau a acikin masanaantar kannywood abaya akan shigar da rahama sadau tayi mutane da dama sun caccaki jarumar har ma wasu daka cikin jaruman suma suka tofa Albarkacin bakin su.

Bayab wani lakoci sai itama jarumar kwana Rayya itama ta fito da wata sabuwar shiga wadda bai dace yar Musulma ace tafi da irin wannan kaya ba sai gashi jarumar wadda ake kira da Rayya ta fito ta wallafa a shafin ta na yanar gizo.

Rabuwar kan da aka samu tsakanin masu amfani da shafin, ba wani bakon abu ba ne sai dai a wannan karon ya dauki sabon salo.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button