Masha Allahu: Shahararran mawakin masana’antar kannywood Nura M Inuwa ya sami karuwar ‘yar mace

Masha Allahu: Shahararran mawakin masana'antar kannywood Nura M Inuwa ya sami karuwar 'yar mace

Masha Allah: Ficaccan mawaki a masana’antar kannywood wanda yake sharafinsa Nura M Inuwa ya sami karuwar ‘yar mace wanda a yanzu haka ‘yayan sa sun zama 2.

dama dai kowa yasan ba wannan ce ‘yar ta farko a wajan mawaki Rura M Inuwa ba, kamin ya sami wannan karuwa dama yana da ‘yar guda 1 wanda aka rada mata suna Farrah M Inuwa.

Wannan labarin karuwar da mawaki Nura M Inuwa ya samu mun same shi ne a shafin mawakin inda ya wallafa hoton sabuwar jaririyar daya sami karuwar tata, sannan kuma a kasan hoton ya rubuta cewa.

Allah ya azurta mu da jaririya ‘yar mace, Allah ya raya mana ya albarkace ta, inda har mutane suka fara tofa albarkacin bakin su.

Ga dai hotunan jaririyar nan a kasa domin ku kalla, sannan kuma muna bukatar ku danna alamar subscribe domin samin wasu labaran namu a duk sanda muka wallafa.


Follow Hausadrop On Facebook

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button