Labarina Season 4 Episode 5 Kadan Daga Na Ranar Juma’a

Tashar nan ta youtube channel mai suna Saira Movies ta kara sakin trailer ta series film din nan mai dogon zango wato Labarina, wanda a yanzu haka ta saki Labarina Season 4 Episode 5 Kadan Daga Na Ranar Juma’a.

Na tabbata a wannan karon idan harka kalli wannan trailer na tabbata zakaso ka kalli cigaban wannan shiri mai dogon zango wato Labarina. saboda kai daga ganin wannan poster kasan da wani abu aciki mai ban alajabi.

Yanzu haka zaka iya kallon wannan trailer ta labarina daga kasan wannan rubutun.

Watch Now

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button