Karuwanci ne ya kawota kasar Nageriya harta sami damar kulle dan kasa martanin Datti Assalafy ga Hadiza gabon dalilin tasa an kama Auwal isah west

Karuwanci ne ya kawota kasar Nageriya harta sami damar kulle dan kasa martanin Datti Assalafy ga Hadiza gabon dalilin tasa an kama Auwal isah west

Kamar yadda wasun ku suka sani Datti Assalafy shahararran marubuci ne a shafukan sada zumunta daban daban, Datti Assalafy yakan wallafa rubutu kala kala a duk lonacin da wata hatsaniya da faru kama daga masana’antar kannywood har ma da wajanta.

A ‘yan kwanakin nan wata hatsaniya ta kaure tsakanin jaruma Hadiza gabon da Auwal isah west inda shafukan sada zumunta suka cika da wannan labaran hatsaniyar tasu.

Bayan da wannan abubuwa suka auku sai yanzu kuma shahararran marubuci Datti Assalafy ya wallafa wani rubutu akan jaruma Hadiza gabon, inda yake nuna mata kuskuren ta kan abin data aikata ga dan kasa Nageriya domin ita ba ‘yar kasa bace.

Ku kalli wannan bidiyon dake kasa domin kuji cikekken labari kan abin Datti Assalafy ya wallafa game da jaruma Hadiza gabon.


Follow Hausadrop On Facebook

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button