Kalli yadda jarumar masana’antar kannywood Fati KK take tikar rawa a manhajar TikTok

Kalli yadda jarumar masana'antar kannywood Fati KK take tikar rawa a manhajar TikTok

kamar yadda kuka sani manhajar TikTok tayi sanuwa da ba wani matashi ko matashiya da suke amfani da shafukan sada zumunta wanda basu santa TikTok ba.

Samari da ‘yan mata suna yawan wallafa bidiyo a cikin wannan manhajar ta TikTok, wanda hakan yasa wasu ‘yan matan suke wuce gona da iri kan bidiyon da suke wallafawa.

Sai kuma a yanzu mukaci karo da wata bidiyon jarumar kannywood wanda tashar Gaskiya24 Tv ta wallafa, a cikin bidiyon ba kowace jaruma ce ba face jaruma Fati KK inda take caskalewa a cikin bidiyon tana rangwada da rausaya.

kusan duk jaruman kannywood nata suna amfani da manhajar TikTok domin wallafa bidiyon su a ciki, inda zakuga jaruman suna wallafa bidiyon su wasu suna rawa wasu kuma suna rera waka.

Domin kuga rawar da jaruma Fati KK take a cikin manhajar TikTok sai ku kalli bidiyon kasa, sannan kuma muna bukatar ku danna mana alamar Subscribe domin samin labaranmu a duk sanda muka wallafa.

Kalli bidiyon domin kaga rawar jaruma Fati KK.


Follow Hausadrop On Facebook

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button